Sama zamu je Glo praise Lyrics

Recently Added Lyrics Glo praise Sama zamu je


SAMA
INTERLUDE
Chorus
Sama zamu je
Sama sama zamu je
Wurin yesu zamu je
Zamu zauna tare da shi

Solo1
Zamu sadu da ubangiji
Zamu sadu da baba dauda
Zamu sadu da baba iliya
Zamu sadu da baba musa
Zamu sadu da mummy saratu
Zamu sadu da mummy Naomi
Zamu sadu da mummy Tabitha
Zamu yi murna tare da su
Sama----------------
Back to chorus
Solo2
Babu chiwo a chan sama
Babu wahala a chan sama
Babu Nyunnwa a chan sama
Babu damuwa a chan sama
Babu Nyunnwa a chan sama
Babu chiwo a chan sama
Babu wahala a chan sama
Sai dai murna da raira waka-------------
Sama-------------
Back to chorus
Interlude
Back to chorus